1 Kor 11:21 HAU

21 Domin a wajen cin abinci, kowa yakan dukufa a kan akushinsa, ga wani yana jin yunwa, ga wani kuwa ya sha ya bugu.

Karanta cikakken babi 1 Kor 11

gani 1 Kor 11:21 a cikin mahallin