2 Yah 1:5 HAU

5 Yanzu kuma ina roƙonki, uwargida, ba cewa wani sabon umarni nake rubuto miki ba, sai dai wanda muke da shi tun farko ne, cewa mu ƙaunaci juna.

Karanta cikakken babi 2 Yah 1

gani 2 Yah 1:5 a cikin mahallin