A.m. 16:4 HAU

4 Lokacin da suke tafiya suna bin gari gari, suka riƙa gaya wa jama'a ƙa'idodin da manzanni da dattawan Ikkilisiya suka ƙulla a Urushalima, don su kiyaye su.

Karanta cikakken babi A.m. 16

gani A.m. 16:4 a cikin mahallin