Filib 4:18 HAU

18 An biya ni sarai, har fi. Bukatata ta biya, da na karɓi kyautar da kuka aiko mini ta hannun Abafaroditas, baiwa mai ƙanshi, hadaya abar karɓa, mai faranta wa Allah rai.

Karanta cikakken babi Filib 4

gani Filib 4:18 a cikin mahallin