Gal 3:17 HAU

17 Ga abin da nake nufi. Shari'ar nan, wadda ta zo shekara arbaminya da talatin daga baya, ba ta shafe alkawarin nan da Allah ya tabbatar tun tuni ba, har da za ta wofinta shi.

Karanta cikakken babi Gal 3

gani Gal 3:17 a cikin mahallin