12 Ina roƙonku, ya ku 'yan'uwana, ku zama kamar yadda nake, domin ni ma in zama kamar yadda kuke. Ba ku taɓa yi mini wani laifi ba.
Karanta cikakken babi Gal 4
gani Gal 4:12 a cikin mahallin