Kol 2:5 HAU

5 Don ko da yake a jiki ba na nan, ai, ruhuna yana nan tare da ku, ina kuwa farin cikin ganin kyakkyawan tsarinku, da dagewarku a kan bangaskiyarku ga Almasihu.

Karanta cikakken babi Kol 2

gani Kol 2:5 a cikin mahallin