Luk 13:14 HAU

14 Amma shugaban majami'a ya ji haushi, don Yesu ya warkar ran Asabar. Sai ya ce wa jama'a, “Akwai ranaku har shida da ya kamata a yi aiki. Ku zo mana a ranakun nan a warkar da ku, ba ran Asabar ba.”

Karanta cikakken babi Luk 13

gani Luk 13:14 a cikin mahallin