Luk 13:17 HAU

17 Da ya faɗi haka, sai duk abokan adawarsa suka kunyata, duk taron kuwa suka yi ta farin ciki da abubuwan al'ajabi da yake yi.

Karanta cikakken babi Luk 13

gani Luk 13:17 a cikin mahallin