Luk 13:4 HAU

4 Ko kuwa goma sha takwas ɗin nan da hasumiya ta faɗo a kansu, a Siluwam, ta kashe su, kuna tsammani sun fi duk sauran mutanen Urushalima laifi ne?

Karanta cikakken babi Luk 13

gani Luk 13:4 a cikin mahallin