Luk 19:15 HAU

15 Ana nan, da ya samo sarautar ya dawo, sai ya yi umarni a kirawo bayin nan da ya bai wa kuɗin, ya ga ribar da suka ci a wajen jujjuyawar.

Karanta cikakken babi Luk 19

gani Luk 19:15 a cikin mahallin