Luk 20:35 HAU

35 Amma waɗanda aka ga sun cancanci samun shiga wancan zamani da kuma tashin nan daga matattu, ba za su yi aure ko aurarwa ba.

Karanta cikakken babi Luk 20

gani Luk 20:35 a cikin mahallin