Luk 20:36 HAU

36 Ba shi yiwuwa su sāke mutuwa, don daidai suke da mala'iku, 'ya'yan Allah ne kuwa, da yake 'ya'yan tashin matattu ne.

Karanta cikakken babi Luk 20

gani Luk 20:36 a cikin mahallin