Luk 23:8 HAU

8 Da Hirudus ya ga Yesu, ya yi murna ƙwarai, saboda tun da daɗewa yake son ganinsa, don ya riga ya ji labarinsa, yana kuma fata ya ga wata mu'ujiza da Yesu zai yi.

Karanta cikakken babi Luk 23

gani Luk 23:8 a cikin mahallin