Luk 4:8 HAU

8 Yesu ya amsa masa ya ce, “A rubuce yake cewa,‘Ka yi wa Ubangiji Allahnka sujada,Shi kaɗai za ka bauta wa.’ ”

Karanta cikakken babi Luk 4

gani Luk 4:8 a cikin mahallin