Luk 5:18 HAU

18 Sai ga waɗansu mutane ɗauke da wani shanyayye a kan shimfiɗa, suna ƙoƙari su shigar da shi su ajiye shi a gaban Yesu.

Karanta cikakken babi Luk 5

gani Luk 5:18 a cikin mahallin