Mat 14:23 HAU

23 Bayan ya sallami taron, ya hau dutse shi kaɗai domin ya yi addu'a. Har magariba ta yi yana can shi kaɗai.

Karanta cikakken babi Mat 14

gani Mat 14:23 a cikin mahallin