Mat 26:25 HAU

25 Sai Yahuza da ya bashe shi ya ce, “Ko ni ne, ya Shugaba?” Yesu ya ce masa, “Ga shi, kai ma ka faɗa.”

Karanta cikakken babi Mat 26

gani Mat 26:25 a cikin mahallin