Mat 26:63 HAU

63 Amma Yesu na shiru. Sai babban firist ya ce masa, “Na gama ka da Allah Rayayye, ka faɗa mana ko kai ne Almasihu, Ɗan Allah.”

Karanta cikakken babi Mat 26

gani Mat 26:63 a cikin mahallin