7 Sai ɗaya daga cikin rayayyun halittan nan guda huɗu, ta ba mala'ikun nan bakwai tasoshi bakwai na zinariya, a cike da fushin Allah, shi da yake a raye har abada abadin.
Karanta cikakken babi W. Yah 15
gani W. Yah 15:7 a cikin mahallin