W. Yah 19:18 HAU

18 ku ci naman sarakuna, da naman sarakunan yaƙi, da naman ƙarfafa, da naman dawakai, da na mahayansu, da naman kowa da kowa, wato, na ɗa da na bawa, na yaro da na babba.”

Karanta cikakken babi W. Yah 19

gani W. Yah 19:18 a cikin mahallin