17 Mutanen garin suka fito suka yi yaƙi da Yowab. Suka kashe waɗansu daga cikin sojojin Dawuda. Uriya Bahitte, shi ma aka kashe shi.
Karanta cikakken babi 2 Sam 11
gani 2 Sam 11:17 a cikin mahallin