2 Sam 11:19-20 HAU

19-20 Ya ce wa manzo, “Bayan da ka gama faɗa wa sarki labarin yaƙin duka, idan sarki ya husata, har ya ce maka, ‘Me ya sa kuka tafi yaƙi kurkusa da garin? Ba ku sani ba za su tsaya a gefen garu daga ciki su yi harbi?

Karanta cikakken babi 2 Sam 11

gani 2 Sam 11:19-20 a cikin mahallin