2 Sam 13:19 HAU

19 Tamar ta baɗe kanta da toka, ta keta doguwar rigarta mai hannuwa wadda ta sa, ta rufe fuska da hannu, ta tafi tana ta kuka da ƙarfi.

Karanta cikakken babi 2 Sam 13

gani 2 Sam 13:19 a cikin mahallin