2 Sam 13:31 HAU

31 Sai sarki ya tashi ya keta rigunansa, ya kwanta a ƙasa. Dukan barorinsa kuma da suke tsaye a wurin suka kyakketa rigunansu.

Karanta cikakken babi 2 Sam 13

gani 2 Sam 13:31 a cikin mahallin