2 Sam 17:28 HAU

28 suka kawo wa Dawuda da jama'arsa waɗannan kaya da abinci, wato gadaje, da tasoshi, da tukwane, da alkama, da sha'ir, da gari, da soyayyen hatsi, da wake, da waken barewa,

Karanta cikakken babi 2 Sam 17

gani 2 Sam 17:28 a cikin mahallin