27 Mai tsaron ya ce, “Na ga gudun na farin kamar gudun Ahimawaz ɗan Zadok.”Sai sarki ya ce, “Shi mutumin kirki ne, yana kawo kyakkyawan labari ne.”
Karanta cikakken babi 2 Sam 18
gani 2 Sam 18:27 a cikin mahallin