2 Sam 19:37 HAU

37 Ina roƙonka ka bar ni in koma domin in rasu a garinmu, kusa da kabarin mahaifina. Amma ga Kimham barana, bari ya tafi tare da kai, ranka ya daɗe. Ka yi masa yadda kake so.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 19

gani 2 Sam 19:37 a cikin mahallin