2 Sam 19:39 HAU

39 Sa'an nan dukan jama'a suka haye Urdun, sarki kuma ya haye. Ya yi bankwana da Barzillai, ya sumbace shi, ya kuma sa masa albarka. Sai Barzillai ya koma gidansa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 19

gani 2 Sam 19:39 a cikin mahallin