2 Sam 22:6 HAU

6 Mutuwa ta ɗaure ni da igiyoyinta da ƙarfi,Kabari kuma ya ɗana mini tarko.

Karanta cikakken babi 2 Sam 22

gani 2 Sam 22:6 a cikin mahallin