7 Da suka shiga gidan, sai suka iske shi yana kwance a ɗakin kwanansa. Suka buge shi, suka kashe shi, suka datse kansa. Suka ɗauki kansa suka bi ta hanyar Araba, suka yi tafiya dare farai.
Karanta cikakken babi 2 Sam 4
gani 2 Sam 4:7 a cikin mahallin