2 Sar 23:11 HAU

11 Ya kawar da dawakan da sarakunan Yahuza suka keɓe wa rana, a ƙofar Haikalin Ubangiji, kusa da shirayin Natan-melek shugaban shirayin da yake cikin farfajiya. Haka kuma ya ƙone karusai waɗanda aka yi wa rana.

Karanta cikakken babi 2 Sar 23

gani 2 Sar 23:11 a cikin mahallin