Ayu 42:12 HAU

12 Ubangiji ya sa wa wannan zamani na Ayuba albarka, har fiye da na farko. An ba shi tumaki dubu goma sha huɗu (14,000), da raƙuma dubu shida (6,000), da takarkari dubu biyu (2,000), da jakai mata dubu ɗaya (1,000).

Karanta cikakken babi Ayu 42

gani Ayu 42:12 a cikin mahallin