Ayu 42:9 HAU

9 Sai Elifaz mutumin Teman, da Bildad mutumin Shuwa, da Zofar mutumin Na'ama suka tafi suka yi kamar yadda Ubangiji ya faɗa musu, Ubangiji kuwa ya karɓi addu'ar Ayuba.

Karanta cikakken babi Ayu 42

gani Ayu 42:9 a cikin mahallin