Esta 2:21 HAU

21 A kwanakin nan sa'ad da Mordekai yake zaune a ƙofar sarki, sai babani biyu na sarki, wato Bigtana da Teresh waɗanda suke tsaron ƙofar, suka yi fushi, har suka nema su kashe sarki Ahasurus.

Karanta cikakken babi Esta 2

gani Esta 2:21 a cikin mahallin