Esta 9:15 HAU

15 Yahudawan da suke Shushan kuwa suka taru a rana ta goma sha huɗu ga watan Adar, suka kashe mutum ɗari uku a Shushan, amma ba su washe dukiyarsu ba.

Karanta cikakken babi Esta 9

gani Esta 9:15 a cikin mahallin