Esta 9:20 HAU

20 Mordekai kuwa ya rubuta abubuwan nan da suka faru, ya aika da takardun zuwa ga dukan Yahudawa waɗanda suke a dukan lardunan sarki Ahasurus, na kusa da na nesa.

Karanta cikakken babi Esta 9

gani Esta 9:20 a cikin mahallin