Ez 21:22 HAU

22 A hannun damansa, dūbā yana nuna abin da zai sami Urushalima. Zai kafa mata dundurusai, a yi kururuwar yaƙi, a rurrushe ƙofofinta da dundurusai, a gina mahaurai, a kuma gina hasumiyar yaƙi.

Karanta cikakken babi Ez 21

gani Ez 21:22 a cikin mahallin