Ez 32:7 HAU

7 Sa'ad da na shafe ka, zan rufe sammai,In sa taurarinsu su duhunta,Zan sa girgije ya rufe rana,Wata kuma ba zai haskaka ba.

Karanta cikakken babi Ez 32

gani Ez 32:7 a cikin mahallin