Ez 33:10 HAU

10 “Kai ɗan mutum, sai ka faɗa wa mutanen Isra'ila, ‘Kuna cewa, “Laifofinmu da zunubanmu suna nawaita mana, muna kuwa lalacewa, yanzu fa, ta ƙaƙa za mu rayu?” ’

Karanta cikakken babi Ez 33

gani Ez 33:10 a cikin mahallin