Ez 37:12 HAU

12 “Domin haka ka yi annabci ka ce musu, ni Ubangiji Allah na ce zan buɗe kaburburansu, in tashe su daga cikin kaburburansu. Zan kuma komar da su gida zuwa ƙasar Isra'ila.

Karanta cikakken babi Ez 37

gani Ez 37:12 a cikin mahallin