24 Ya kuma kai ni wajen kudu, sai kuma ga wata ƙofa. Ya auna ginshiƙanta da shirayinta. Girmansu ɗaya ne, kamar na sauran.
Karanta cikakken babi Ez 40
gani Ez 40:24 a cikin mahallin