Ez 40:48 HAU

48 Ya kuma kai ni a shirayin Haikalin. Ya auna ginshiƙan shirayin, kamu biyar ne a kowane gefe. Faɗin ƙofar kuwa kamu uku ne a kowane gefe.

Karanta cikakken babi Ez 40

gani Ez 40:48 a cikin mahallin