Fit 11:10 HAU

10 Musa da Haruna suka aikata dukan waɗannan mu'ujizai a gaban Fir'auna. Amma Ubangiji ya taurare zuciyar Fir'auna, bai kuwa saki Isra'ilawa daga ƙasarsa ba.

Karanta cikakken babi Fit 11

gani Fit 11:10 a cikin mahallin