Fit 12:14 HAU

14 Ranan nan za ta zama ranar tunawa a gare ku, za ku kiyaye ta, ranar idi ga Ubangiji. Dukan zamananku za ku kiyaye ta, idi ga Ubangiji har abada.

Karanta cikakken babi Fit 12

gani Fit 12:14 a cikin mahallin