34 Sai jama'ar suka ɗauki ƙullun da ba a sa masa yisti ba, da ƙorensu na aikin ƙullun, suka ƙunshe a mayafansu, suka saɓa a kafaɗunsu.
Karanta cikakken babi Fit 12
gani Fit 12:34 a cikin mahallin