Fit 14:25 HAU

25 Kafafun karusansu suka fara kwaɓewa, da ƙyar ake jansu. Daga nan Masarawa suka ce, “Mu guje wa Isra'ilawa, gama Ubangiji yana yaƙi dominsu gāba da Masarawa.”

Karanta cikakken babi Fit 14

gani Fit 14:25 a cikin mahallin