Fit 23:18 HAU

18 “Kada ku miƙa jinin hadayata tare da abinci mai yisti. Kada kuma ku ajiye kitsen abin da aka yanka a lokacin idina, ya kwana.

Karanta cikakken babi Fit 23

gani Fit 23:18 a cikin mahallin