Fit 38:23 HAU

23 Tare da shi kuma ga Oholiyab ɗan Ahisamak na kabilar Dan, gwani ne cikin aikin zāne-zāne, da ɗinki na shuɗi, da na shunayya, da na mulufi, da na lallausan zaren lilin.

Karanta cikakken babi Fit 38

gani Fit 38:23 a cikin mahallin