Fit 8:24 HAU

24 Haka kuwa Ubangiji ya aikata. Ƙudaje masu yawa suka shiga gidan Fir'auna, da gidan fādawansa, da ko'ina a ƙasar Masar. Ƙasar kuwa ta lalace saboda ƙudaje.

Karanta cikakken babi Fit 8

gani Fit 8:24 a cikin mahallin